SALSALAR SHEHU AHMAD TIJJANI(RTA) Yan izala da salafawa suna - TopicsExpress



          

SALSALAR SHEHU AHMAD TIJJANI(RTA) Yan izala da salafawa suna mamaki akan cewa shehu tijjani jikan Annabi ne har suna jayayya. An haifi shehu tijjani hijrah nada shekara 1150, sannan idan ka kira sunan shehu tijjani kamin ka hada da annabi, zaka samu mutane 26 kamar haka:- SUNANSA AHMAD TIJJANI DAN MUHAMMAD DAN MUKHTAR DAN AHMAD DAN MUHAMMAD DAN SALIM DAN ABUL IH DAN SALIM DAN AHMAD DAN AHMAD DAN ALIYU DAN ABDULLAHI DAN ABBAS DAN ABDULJABBAR DAN IDRIS DAN IDRIS DAN ISHAQ DAN ALYUL ABIDEEN DAN AHMAD (shine farkon wanda ya gudo daga madina yabi ta misrah da libiya har ya shiga kasar algeria) DAN MUHAMMAD NA SUZZUKIYYAH (shine wanda aka kashe a cikin watan azumi hijrah nada shekara 145) DAN ABDULLAHIL KAMIL DAN HASSAN 1 DAN HASSAN 2 DAN SAYYIDINA ALIYU IBN ABI TALIB (daga fadimatu yar manzon Allah(saw)).
Posted on: Fri, 18 Oct 2013 16:39:18 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015