*SIRRIN MAZA* Daga wata baby. wai maza kuna cewa mata sunyi - TopicsExpress



          

*SIRRIN MAZA* Daga wata baby. wai maza kuna cewa mata sunyi yawa yanzu to wlh mazan yanzu sunfi kwadayin mata da jaraba ga naci tsiya da surutu a wajen zance mazan yanzu kune .....mayaudara .....cuta ......dadin baki ......munafurci .....zaman kallon matan aure a layi .......sa,ido ......and others sai kaga ko dan Qaramin yaro idan yazo social network ya fara neman matan da zai yi soyayya ta karya dasu to wan,nan jan kunne ne gareku mazan facebook,, 2go,, gmail yahoo whatsapp,, bbchating,, da sauransu wlh mu mata mun dade da ganewa cewa ku mayaudara ne, kuna soyayyah damune kawai sbd kuji kalamai masu dadi daga baya kuje ku auri wata daban don haka na fallasa wan,nan sirrin da kuka dade kuna amfani dashi wajen cutar yan uwa mata ..:::::::::::::::::::::: Admin sulaiman Haruna
Posted on: Wed, 23 Oct 2013 08:56:42 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015