Wani dan Qauyene yaji ance ai bariki gurin lalata ne se kawai ya - TopicsExpress



          

Wani dan Qauyene yaji ance ai bariki gurin lalata ne se kawai ya shirya yaje birni da aka saukeshi a tasha se ya hau kan babur yace akaishi bariki sai aka kaishi barikin sojoji sai kawai yaje gidan wani MAJOR GENERAL yasamu matar wannan sojan yace ke ma baki shirya ba nunamun inda zanje nayi lalata sai tace toh bari in kirawo wani yakai ka saita shiga cikin daki tagayawa mijinta abunda ke faruwa sai mijin yafito yace muje inkaika sai yakaishi guard room aka dokeshi iya duka harma yakasa tashi sai sojoji sukace toh yanzu inakakeso akaika? Se yace masallaci =)) GOOD MORNING
Posted on: Sat, 23 Nov 2013 05:12:19 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015