hasashen komawar Alu gomnan sokkoto APC ta jawoma wadan su musulmi - TopicsExpress



          

hasashen komawar Alu gomnan sokkoto APC ta jawoma wadan su musulmi rudani Innalillahi wa inna ilaihirrajiun Zanyi matukar bakinciki da mamaki idan musulmi ya kasa ban ban cewa tsakanin (jahadin shirka da Allah) da (jahadin sabon Allah) wannene zaa fara tsayar wa? Yanzu akan musulmi mai sabo zaka fasa yin zabe, kasake ba kafiri dama ya cigaba da taasa? yanzu zaka manta da halin da alummar musulmi suke ciki, na yobe da barno da adamawa? Waiyazu billah. Tayaya zaace musulmi ya kasa banban cewa tsakanin musulmi da kafiri? Shin yanzu kana nufin boye manufa bata halattaba ga yan APC domin cimma wata manufa ba? Ya kai dan uwa kada ka rudi kanka da yin kwanakwana domin gaskiya abayyane take. Ya Allah ka shiryar da mu, ka sa nageria tazama kar kashi shariar musulunci.
Posted on: Wed, 30 Oct 2013 07:10:16 +0000

Trending Topics



ass="stbody" style="min-height:30px;">
Et si… Le rêve au Lucionnaire (suite) Van Gogh… Coté

Recently Viewed Topics




© 2015