Duniya INA Labari wrote: SOJOJI SUNSA SHUGABAN KARAMAR - TopicsExpress



          

Duniya INA Labari wrote: SOJOJI SUNSA SHUGABAN KARAMAR HUKUMA TSALLEN KWADO. Dakarun JTF da suke aikin kawo zaman lafiya a jihar Borno sun saka shugaban karamar hukumar Hawul Mr Denial Malang da mai tuka masa mota tsallen kwado da tsakar rana a kan titi. An dai ce wannan abu ya farune, a yayin da Sojojin ke binciken motoci a shingensu na bincike, kawai sai shi wannan shugaban karamar hukuma yaso ya ratse saboda g...
Posted on: Sat, 27 Jul 2013 11:36:32 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015