Slm ,manzo Allah s.A.w yace: yaku jama,ar musulmi, na kiyashe ku - TopicsExpress



          

Slm ,manzo Allah s.A.w yace: yaku jama,ar musulmi, na kiyashe ku da yin zina, saboda aciki zina akwai wasu al,amura guda shida, abu uku anan duniya, saura uku kuma sai a lahira,amma abu uku da zasu riski mazinaci anan duniya sune, tafiyar kwarjini, da kuma dauwama cikin talauci, sannan sai takaicewa mutum tsawon rayuwar shi.sukuma abu uku da zai iske a lahira sune fushin Allah, mummunan hisabi da dauwama a wuta.jum@mbrk
Posted on: Fri, 30 Aug 2013 10:52:13 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015