ALLAH YA TSINEWA 2GO Daga Ahmad Abubakar yace:: Last week daya - TopicsExpress



          

ALLAH YA TSINEWA 2GO Daga Ahmad Abubakar yace:: Last week daya wuce a 2go na hadu da wata pretty girl, ina ganin pic dinta naji na fada sonta, sai na yi mata msg but no reply sai nace to baiwar Alh pls idan bazaki samu damuwaba i need ur phone number, sai tace ita bata bawa wadanda bata sani ba numbanta, sai nace u r right beutfl, amma inaso ki sani ban kasance daga cikin macuta ba, im a gud man, haka dai mukai ta chat har na samu ta aminta dani nayi ta murna na samu beautiful girl, bayan wajen kwana 3 sai take cemin dan Allah na taimaka na turo mata kudi zata kira momyn ta tana saudiyya (umrah), sai nace to turomin da number, sai ta turomin, a lokacin naira 150 ne a jikina sai naje wajen mamana na sato au, na aro 350 na hada natura mata 500, bayan na tura da kamarminti 30 sai na kira number ana dagawa nace yau dai zanji muryar da aka jima anamin rowarta.. Abinda naji shine abinda ko yanzuidan na tuna sai raina ya baci domin nayi tunanin zanji wata murya mai zaki amma sai kawai naji wata katuwar murya tana kokarin fasamin dodon kunnena akace SAI DAI KAYI HAKURI FA DOMIN GARDI NE
Posted on: Tue, 30 Jul 2013 17:13:16 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015