Lallai turawa sunshigo mana da sharrinsu a - TopicsExpress



          

Lallai turawa sunshigo mana da sharrinsu a Africa!!!!!!!!!!!!!!!!!Kusan ince kowace kasa ta Africa sunada nasu irin rikicin------------>>> *Nigeria:- PDP da Boko haram *Mali:- yan‘alqaida *Sudan ta kudu:-har yakai yasallami duk minitotinshi da mataimakin shugaban kasa *Masar:-rikicin shugabanci *Zumbebuwe:-yahana boli ahili ko akatanga koma bakin hanya *Niger:- ajiyanefa wani jirgin sama na @Air France kawai yanaga sama sai akaga yawurgo wani gawa *Libya:-kobanfadiba kasani,yau ina@Gaddafi ? *Africa ta kudu:-Mandela nacan masu rai kwakwai mutu kwakwai *Camero-:Tazarce ba iyaka ga kuma rikici dasu da FIFA Allah dai yakara rabamu da sharrin turawa
Posted on: Fri, 26 Jul 2013 04:31:49 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015