MU HAƊA #ZUMUNCI. Zumunci yau ma kamar kullum muke son mu - TopicsExpress



          

MU HAƊA #ZUMUNCI. Zumunci yau ma kamar kullum muke son mu haɗa a tsakanin Maza da Matan wannan dandalin. Har daku Jamaar dandalin na cikin Maƙwabtan ƙasashe irin NIGER da CAMEROUN dan muna da masaniyar akwai su a wannan dandalin namu. So muke kowa yayi Comment da wata hanya da za a iya haɗa zumunci da shi da ita. Misali: kamar Number waya 2go Username WhatsApp BBPM. Da dai sauran duk wata hanya da za a iya haɗa zumunci da kai. Muna son kowa ya bayar da na shi. #TUNATARWA Kar ka yarda ka zama kurar baya wajen haɗa wannan zumuncin da zamu yi. Baka san abin da Allah zai iya yi ba. Ni dai ga nawa 08169506372. 2go: Farukugwandu. Allah ya ba mu ladan haɗa zumunci Amin. Duk wanda ka ga yayi maka to dan Allah ka haɗa zumunci da shi. Admin001 Faruk Gwn. KEBBI STATE.
Posted on: Tue, 03 Dec 2013 16:46:17 +0000

Trending Topics



="sttext" style="margin-left:0px; min-height:30px;"> CAROS AMIGOS DO FACE, COMO SABEM UTILIZO ESTE ESSA CONTA DO FACE
I CAN NO LONGER LISTEN TO PLEASING RELIGIOUS INSPIRATIONAL MUSIC
size 10 £8. Single
Recent figures suggest there are approximately 750,000 truck

Recently Viewed Topics




© 2015